Model Continuous Assessment Tests, Examinations and Marking Scheme for First Term
Modules
Other Lessons
Marking Scheme for JSS1 Hausa Language First Term Examination
MARKING SCHEME FOR JSS1 HAUSA LANGUAGE FIRST TERM EXAMINATION
SECTION A: OBJECTIVE TEST
ALLOCATION OF MARKS: ½ mark each = 30 marks
SECTION B: ESSAY
ALLOCATION OF MARKS: 10 marks each = 30 marks
1. (a) Sunan macijiyar sarki sannan sunan rijiya, Rijiyar kusugubb
1. (b)
- Kasina
- Kano
- Sakwato
- Zaria
- Rano
- Hadeja
- Gobir
(10 marks)
2. (a) Jimla jerin kalmomi ne masu alaka wajen tsari,wadanda kuma suke bayyana wata manufa cikakkiya
2. (b) Rubuta jimla mai dauke da aikatau guda biyar (5)
- Ummaru na gudu
- Musa na wanka a waje
- Yara na buga kwllo a aji
- Kande na cin abin ci
- Malami na rubutu a aji
(10 marks)
3. (a) Furici na nufin bangaren nazarin harshe da ake Magana a kan kafofi ko hanyoyin saututtuka.
3. (b) Mafurta su ne gabobin jiki da ake amfani da su wajen yin furuci
(10 marks)
4.