JSS1 HAUSA LANGUAGE FIRST TERM EXAMINATION

TIME: 1 hr 30 minutes

INSTRUCTION: Answer all questions in Sections A and THREE questions in Section B.

 

SECTION A: OBJECTIVE TEST

NO. OF QUESTIONS: 60

  1. Menene sunan bayajidda kafin zuwan sa kasar hausa? (A) Musa (B) Abuzayid (C) Luka (D) Hamza
  2. Menene sunan’Yar SARKIN Barno da ya aura? (A) Magaram (B) Mangaro (C) Ayana (D) Mamaki
  3. Byajidda yafara sauka a wane kasar hausa ne? (A) Kano (B) Zamfara (C) Barno (D) Lagos
  4. Menene sunan gari na biyu da ya je a kasar hausa (A) Kano (B) Barno (C) Zaria (D) Daura
  5. Me sunan tsohuwar da ya sauka a gidanta a gari na biyu? (A) Kande (B) Ayana (C) Daurama (D) Barkono
  6. Me sunan rijiyar da ya kashe majiciyar nan? (A) Rijiyarwasa (B) Rijiyarkusugu (C) RijiyarDaura (D) Rigiyarkano
  7. Me sunan macijiyar da ya kashe? (A) Sarki (B) Dogari (C) Daura (D) Kano
  8. Me sunan sarauniya da ya aura a daura? (A) Daurama (B) Kano (C) Ayama (D) Magaram
  9. Ya’ya nawa Byajidda ya haifa da baiwar sarauniya?

Back to: JSS1 Hausa Language Continuous Assessment Tests and Examinations > First Term Assessments
© [2022] Spidaworks Digital - All rights reserved.
error: Alert: Content is protected !!