JSS1 HAUSA LANGUAGE FIRST TERM CAT 1

TIME: 40 minutes

INSTRUCTION: Answer all questions in Sections A and B.

 

SECTION A: OBJECTIVE TEST

NO. OF QUESTIONS: 20

SPECIFIC INSTRUCTION: Select the correct answer from the options a – d.

  1. Menene sunan bayajidda kafin ya zo kasar hausa. (A) Musa (b) Abuzayid (C) Luka (D) Hamza
  2. Menene sunan’Yar SARKIN Barno da ya aura? (A) Magaram (B) Mangaro (C) Ayana (D) Mamaki
  3. Bayajidda ya fara sauka a wane kasar hausa ne? (A) Kano (B) Zamfara (C) Barno (D) Lagos
  4. Menene sunan gari na biyu da ya je a kasa rhausa. (A) Kano (B) Barno (C) Zaria (D) Daura
  5. Me sunan tsohuwar da yasauka a gidanta a gari na biyu? (A) Kande (B) Ayana (C) Daurama (D) Barkono
  6. Me sunan rijiyar da ya kashe majiciyar nan? (A) Rijiyar wasa (B) Rijiya kusugu (C) Rijiyar Daura (D) Rigiyar kano
  7. Me sunan macijiyar da yakashe? (A) Sarki (B) Dogari (C) Daura (D) Kano
  8. Me sunan sarauniya da ya aura a daura? (A) Daurama (B) Kano (C) Ayama (D) Magaram
  9. Ya’ya nawa Bayajidda ya haifa da baiwa rsarauniya?

Back to: JSS1 Hausa Language Continuous Assessment Tests and Examinations > First Term Assessments
© [2022] Spidaworks Digital - All rights reserved.
error: Alert: Content is protected !!