MARKING SCHEME FOR JSS1 HAUSA LANGUAGE FIRST TERM CAT 1

SECTION A: OBJECTIVE TEST

ALLOCATION OF MARKS: ¼ mark each = 5 marks

 

SECTION B: ESSAY

ALLOCATION OF MARKS: 5 marks each = 10 marks. 10 ÷ 2 = 5 marks

1. (a) Furuci shi ne bangaren nazarin harshe da ke Magana a kan kafofi ko hanyoyin da ake furta kwayoyin saututtuka. (3 marks)

1. (b) Lebba, hakora, Tantanin makwallato, kogon harshe, zakaran wuya, gangar makwallato, gaban harshe, tsinin harshe, handa (2 marks)

 

2. (a) Jimla jerin kalmomi ne masu alaka wajentsari wanda kuma suke bayyana wata manufa cikakkiya.  (2 marks)

2. (b) (i) Musa na kuka a aji

(ii) John na dariya

(iii) Sule mahaukaci ne

(iv) David mutumin Allah ne shi

(v) Sarkin garinmu mummuna neshi

Back to: JSS1 Hausa Language Continuous Assessment Tests and Examinations > First Term Assessments
© [2022] Spidaworks Digital - All rights reserved.
error: Alert: Content is protected !!