JSS1 HAUSA LANGUAGE FIRST TERM CAT 2

TIME: 40 minutes

INSTRUCTION: Answer all questions in Sections A and B.

 

SECTION A: OBJECTIVE TEST

NO. OF QUESTIONS: 20

SPECIFIC INSTRUCTION: Select the correct answer from the options a – d.

  1. …………. su ne gabobin jiki da ake amfani da suwajen yin furuci (A) Mafurta (B) Gabobi (C) Jiki (D) Hakora
  2. Ga gabobinmasu motsi amma banda guda bdaya (A) Tsininharshe (B) Gabanharshe (C) Hakora (D) Kirjinharshe
  3. Ga gaobi marasa motsi amma banda guda daya (A) Hakora (B) Kirjinharshe (C) Hanka (D) Ganda
  4. Mutumin da yakamu da malariya yana samun (A) Shawara (B) Ciwonsuga (C) Zazzabi (D) Ba kodaya
  5. A wajen furta wasula …………. suna da muhimmanci kwarrai da gaske (A) Hannu (B) Kafa (C) Lebba (D) Goshi
  6. Bakaken hausa wajen murya sun rabu kashi nawa ne (A) 3 (B) 4 (C) 5 (D) 2
  7. Wanne ne hadiyyau a wannan bakaken? (A) B,d,g,k (B) K (C) M (D) B,d
  8. Wanne ne tunkudau (A) K (B) M (C) G,b (D) B,d
  9. ………….

Back to: JSS1 Hausa Language Continuous Assessment Tests and Examinations > First Term Assessments
© [2022] Spidaworks Digital - All rights reserved.
error: Alert: Content is protected !!